Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Manufofi Da Ka Iya Biyo Janyewar Shugaba Biden Daga Takara, Yuli 25, 2024


Murtala Faruk Sanyinna
Murtala Faruk Sanyinna

A cikin shirin Baki na wannan makon mun tattauna ne da Dr. Mohammed Ladan wani ‘dan Najeriya mazaunin Amurka mai fashin baki kan siyasar kasar game da sabon salon siyasar kasar inda shugaba Joe Biden ya janye daga takarar neman wa’adin mulki karo na biyu sakamakon matsin lamba daga ‘yan jam’iyyarsa ta Democrat, da kuma wasu manufofin da ka iya biyo wannan mataki ga kasar.

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

BAKI MAI YANKA WUYA: Manufofi Da Ka Iya Biyo Janyewar Shugaba Biden Daga Takara, Yuli 25, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:50 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG