Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Babu Wanda Ya Cancanci Sabuwar Jaha


Wasu mutane a Fatakwal Najeriya
Wasu mutane a Fatakwal Najeriya

Majalisar dattawan Najeriya ta ki amincewa da gyare-gyaren kundin tsarin mulki da dama.

Majalisar Dattawan Najeriya ta yi watsi da yawancin batutuwan da kwamitin gyaran kundin tsarin mulki ya gabatar. Daya daga cikin 'yan kwamitin gyaran kundin tsarin mulkin Abu Ibrahim ya yiwa wakiliyar Sashen Hausa Madina Dauda bayanin abun da ya sa a ka yi watsi da kirkiro da sababin jahohi a Najeriya.

Gyaran kudin tsaerin mulkin Najeriya - 2:18
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:18 0:00
Shiga Kai Tsaye
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG