Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AREWA A YAU: Muhimmancin Koya Wa Makiyaya Da Mata Da Matasa Sana’o’in Waje Da Kiwo Domin Samun Kudin Shiga


Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Shirin ya duba muhimmancin koya wa makiyaya da ma mata da matasansu wasu sana’o’in waje da kiwo da hakan zai ba su zabin samun karin hanyoyin samun kudin shiga.

Hakika idan makiyaya su ka samu sana’o’i na daban hakan zai taimaka ma wasunsu wajen kauce wa fadawa cikin miyagun laifuka lokacin da shanunsu su ka kare.

Wasu makiyayan kan ba da dalilan shiga miyagun laifuka kan rashin wata sana’ar baya ga kiwo kuma wasu dalilai sun sa sun rasa dukkan dukiyarsu ta shanu da su kan gada daga iyaye da kakanni.

Saurari shirin:

AREWA A YAU
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG