Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Nazarin Yin Anfani Da Karnuka Wajen Gano Yanayin Masu Cutar Sukari


Karnuka da aka horas dasu wajen bincike da gano nakiyoyi ko wani abun da aka boye
Karnuka da aka horas dasu wajen bincike da gano nakiyoyi ko wani abun da aka boye

Kamar yadda ake anfani da wasu karnuka na musamman wajen gano nakiyoyi haka wani mai bincike ya gano cewa ana iya yin anfani da karnukan wajen gano yanayin mai cutar sukari

Masana suna nazarin yadda za'a iya amfani da karnuka irin wadanda ake horaswa su gano nakiyoyi ko wasu abubuwa masu hadari,haka nan ana iya horasda da su su gano idan masu cutar sukari suna fuskantar hadari idan sukarin yayi kasa ko ya haura a jikin dan'Adam.

Wanda ya gano da wannan hikimar,wani masanin kimiyyar bincike ne Mark Ruefenacht,yace kudin horasda ko wane irin wannan kare zai kai dalar Amurka dubu hamsin, watau kimanin Naira miliyan 20.

Tuni har an rarraba irin wadannan karnukan su dari ga masu fama da cutar sikari. Suna fatan fadada wannan shiri.

Akwai kamfanonin bincike da suka so saye wannan bincike amma Mark yaki.

Facebook Forum

Masana akan manufofin 'yan takarar biyu na shugaban kasar Amurka a takaice
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Ra’ayoyin Amurkawa Kan Matsayar Trump, Harris Ga Mallakar Bindiga
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:40 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG