Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An yi Jana'izar Sheikh Mohammed Awwal Albani Zaria Yau Lahadi


Sheikh Muhammad Awwal Albani Zaria
Sheikh Muhammad Awwal Albani Zaria

Yau lahadi aka yi jana'izar shehin malamin nan na Zaria Mallam Mohmmed Awwal Albani.

Da yake magana a madadin daliban sheikh Awwal Albani, Dr. Rafi'u Abdul Ganiyu, yace ko su wanene suka yiwa malamin kissan gilla, hakan ba zai rasa nasaba da fede gaskiyar da marigayin shehin malamin yake yi a duk fadin rayuwarsa.

Yace kuma basu fidda yakinin Allah zai bayyana duk abunda aka boye anan duniya ko kuma ranar gobe kiyama.

Da aka tambayeshi ko shehin malamin yana da matsala da wani mutum ko mutane da suksa sani, Dr. Abdul Ganiyu yace a duk fannin rayuw3a walau siyasa ko addini, tilas akwai wadnada basa jin dadin faadar gaskiya da Sheikh Albani yake yi.

Ga karin bayani kan yadda aka kaiwa malamin da iyalinsa hari, kan hanyarsu ta komawa gid adaga wurin da ya bada karatu.

please wait

No media source currently available

0:00 0:05:31 0:00
Shiga Kai Tsaye
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG