Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Samu Gawar Wani Mutum Daya Dawo Daga Amurka A Wani Otel A Ogun


Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, Omolola Odutola, ta tabbatar da faruwar lamarin a sanarwar da ta fitar a birnin Abeokuta, fadar gwamnatin jihar.

An samu gawar wani mutum mai shekaru 51 da haihuwa da ya dawo daga kasar Amurka, Sunday Abioye, a wani dakin otel a garin Sagamu, cikin karamar hukumar Sagamu ta jihar Ogun.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, Omolola Odutola, ta tabbatar da faruwar lamarin a sanarwar da ta fitar a birnin Abeokuta, fadar gwamnatin jihar.

Ta kara da cewa babban jami’in tsaron otel din, mai suna Mr. Oluwole, ya kai rahoton samun gawar wani abokin huldarsu ga hukumomin ‘yan sanda.

Ta ci gaba da cewa bayan samun rahoton ne, wata tawagar jami’an ‘yan sanda masu bincike suka ziyarci wurin, inda suka tarar har an sanya gawar a cikin wata mota a wajen otel din, inda iyalansa ke shirye-shiryen kai ta dakin ajiyar gawa.

Dandalin Mu Tattauna

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 3:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 2:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG