Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kama Gulalai 'Yar Gwagwarmaya a Pakistan


Gulalai Ismail
Gulalai Ismail

Hukumomin kasar Pakistan sun tsare daga baya suka bada belin wata fitattar ‘yar gwaggwarmaya yayinda take komawa kasar, ko da yake sun rike takardar Passpo dinta. Inji ‘yar gwaggwarmayar.

Gulalai Isma’il tace tana komawa daga London ranar Jumma’a lokacin da jami’an shige da fice a tsahar jirgin sama ta Islamabad suka shaida mata cewa, tana cikin jerin wadanda aka haramtawa tafiya ta jirgin sama.

A watan Agusta yan sanda suka tuhumi Ismail da wadansu mutane goma sha takwas da laifin furta kalaman kin jinin gwamnati da kuma amfani da lafazi da zai iya haddasa rudani a wajen wata zanga zanga da aka gudanar a Swabi, dake lardin Khybr Pak-tun-khwa.

Facebook Forum

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG