Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Fi Samun Hauhawar Farashin Kayan Abinci A Ghana A Yankin Kudu Da Hamada-Bankin Duniya

An Fi Samun Hauhawar Farashin Kayan Abinci A Ghana A Yankin Kudu Da Hamada-Bankin Duniya
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:51 0:00

Bankin Duniya ya fitar da rahotonsa na Afirka, inda ya ce, kasar Ghana na daya daga cikin kasashen da aka fi samun hauhawar farashin kayan abinci mafi girma a yankin kudu da hamadar Sahara a shekarar 2022.

XS
SM
MD
LG