Injiniyoyi a wani kamfanin kere-kere a Cornwall sun nuna wani mutun-mutumi mai kama da bil’adama dake aiki da manhajar android, mai suna 'Ameca'.
Wani gajeren bidiyon da kamfanin ya fitar ya nuna Ameca yana "farkawa," inda yake kallon hannayensa, sannan ya koma kallon kyamara.