Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Akasarin Al'ummar Ghana Sun Yi Imani Hukumar Zaben Kasar Zata Yi Adalci


Shugaban Ghana John Dramani Mahama da yake fuskantar kalubale daga 'yan adawa
Shugaban Ghana John Dramani Mahama da yake fuskantar kalubale daga 'yan adawa

Idan an yi la'akari da yadda 'yan siyasa dake adawa da juna ke yawan yin arangama da junasu hankalin wasu 'yan kasar ya tashi har sun soma tababan yin zabe cikin lumana saboda haka binciken CDD zai karfafa jama'ar kasar

Wani bincike da Cibiyar Nazarin Raya Akidojin Demokradiya ta Amurka ta CDD ta gudanar ya nuna cewa akasarin mutanen kasar Ghana duk sunyi imani da cewa Hukumar Zaben kasar zata iya gudanarda ingantaccen zabe na adalaci kuma cikin kwanciyar hankali a ran 7 ga watan Disamban nan mai zuwa, lokacinda za’a yi zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisun dokokin kasar.

A hirar da yayi da Muryar Amurka Kojo Asante, wani babban kusar Cibiyar ta CDD, yace yanzu mutanen Ghana da dama suna dada samun karfin gwiwar amincewa da Hukumar zaben kasar tasu.

Sai dai kuma binciken na CDD ya nuna cewa akwai damuwa a yankin arewancin kasar din inda wasu ke jin tsoron barkewar tashin hankali bayan an kamalla kirga kujri’un da aka jefa a lokacin zaben.

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Nijar Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Nasarar Donald Trump Da Kayen Da Kamala Harris Ta Sha
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Shugabannin Kasashen Nahiyar Turai Suka Taya Donald Trump Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:55 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Ghana Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:40 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG