Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ACN Da ANPP Da CPC Na Jigawa Sun Yi Taron Hadewa


'yan jam'iyun CPC da ANPP da ACN reshen jahar Jigawa sun yi taron hadewa a Kano
'yan jam'iyun CPC da ANPP da ACN reshen jahar Jigawa sun yi taron hadewa a Kano

Ressan jam'iyun hamayya na ANPP da ACN da CPC na jahar Jigawa sun yi taro a Kano game da narkewa su zama jam'iya daya ta APC

Rassan Jam’iyyun ANPP da ACN da CPC na jihar Jigawa sun amince su dunkule domin tabbatar da kafuwar sabuwar Jam’iyyar APC a matakin jihar. Shugabanni da kuma wadanda suka yiwa jam'iyun uku takarar gwamna a zaben shekarar dubu biyu da goma sha daya ne suka hallara a Kano domin shiga inuwar APC da ake shirin kafawa. Bayan sun gama taron, wakilin Sashen Hausa a Kano Mahmud Ibrahim Kwari ya fara da tattaunawa da Honorable Faruk Adamu Aliyu wanda ya nemi kujerar gwamnan jahar Jigawa a karkashin laimar CPC:

CPC da ACN da ANPP Sun Yi Taron Narkewa Su Zama APC - 2:58
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:58 0:00
Shiga Kai Tsaye
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG