Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Abu Ne Mai Wahala Soke Tsarin Inshorar Lafiya Ta Obamacare – Awwal Babaliya


Awwal Sani Babaliya
Awwal Sani Babaliya

Yan jam’iyyar Republican a Amurka na ta kai ruwa rana don ganin sun soke tsarin inshorar kasar da ake kira Obamacare, amma har yanzu babu alamun nasara.

Soke tsarin kiwon lafiyar Obamacare ba abu ne mai sauki ga ‘yan Majalisun Amurka a cewar kwararre a harkar inshorar lafiya, Awwal Sani Babaliya.

A cewar Awwal ganin yadda Amurkawa masu yawan gaske ke cin moriyar tsarin inshorar Obamacare, hakan yasa ‘yan Majalisun jam’iyyar Republican ke samun cikas kan kudurunsu, da kuma tsoran abin da ka iya fitowa daga mutanen mazabunsu.

Kasancewar zai yi wahala a soke tsarin Obamacare, yasa yanzu haka ‘yan Majalisun suka karkata ga cire wasu sassa na tsarin a da kadan-kadan.

Inshorar Obamacare dai tana taimakawa masu karamin karfin da ba sa iya samun kiwon lafiya. Haka tsarin ya tilastawa duk wani dan Amurka ya sayi inshore, sabanin hakan zai sa a iya cin tarar mutum.

Domin karin bayani saurari hira da kwararre kan harkar inshorar lafiya Awwal Sani Babaliya.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:18 0:00

Facebook Forum

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG