Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Ya'u Ake Hawan Arafat Domin Cika Sharaudan Aikin Hajji


Mahajjata akan Dutsen.
Mahajjata akan Dutsen.

A yau 9 ga watan Dhual Hijja na Hijiran manzon Allah Sallalahu Alaihi Wasallam shine ranar da ake hawan Arafat

A yau 9 ga watan Dhual Hijja na Hijiran manzon Allah Sallalahu Alaihi Wasallam shine ranar da ake hawan Arafat domin cika sharudan aikin Hajji, kamar yanda sharia ya gindaya.

An kiyasta cewa Mahajjata fiye da miliyan biyu ne ke sauke farali a bana daga kasashen duniya daban-daban, amma banda kasashen Liberia, Guinea da Saliyo, kasashen dake fama da annobar cutar Ebola.

An bana kasar Saudi Arabia, tn fadada harkokinta na sifiri, da jiragen kasa wajen jigilan Alhazai zuwa mahimman wurare a kasa mai tsarki.

Bayan kammala hawan Arafat a yau sai kuma Mahajjata sun nufi Munthalifa, domin kwana kafin suje wurin jifa, a gobe idan Allah ya kaimu.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:16 0:00
Shiga Kai Tsaye

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG