WASHINGTON, DC —
Wannan makon mun bada labarin bature da fadawan Sarki. Baturen ya je fada ya lura fadawa suna iyaka kokarin kare sarkin daga duk wani abinda su ke gani zai cuce shi ko da kuwa maganar baki ce.
Saurari abinda Baturen ya yi domin gwada amincin fadawan
Facebook Forum