Washington D.C. —
Yayin da kiyasi ya nuna mutum miliyan daya ke mutuwa a hadurra a sassan duniya, Majalisar Dinkin Duniya ta dauki matakan kare aukuwar su inda ta hada kai da masu ruwa da tsaki a harkar.
Saurari cikakken shirin tare da Baba Yakubu Makeri:
Dandalin Mu Tattauna