Washington D.C. —
Shirin Amsoshin Tambayoyinku na wannan mako ya mayar da hankali ne kan tarihin tsohon shugaban kungiyar Hezbollah, Hassan Nasrallah, da ake zargin Isra'ila ta halaka.
A yi sauraro lafiya:

Dandalin Mu Tattauna