Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5! Yau da Gobe ya hada komai, daga filin dafe-dafen gargajiya, zuwa zauren matasa inda suke bayyana ra’ayoyin su daban-daban akan wasanni, da siyasa, da mu’amala ta samari da ‘yan mata, da fasaha, da filin kiwon lafiyar matasa.
Zangon shirye-shirye
-
Janairu 13, 2025
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
-
Janairu 10, 2025
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
-
Janairu 09, 2025
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
-
Janairu 08, 2025
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
-
Janairu 07, 2025
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
-
Janairu 06, 2025
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)