Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

CIKI DA GASKIYA: Korafi Kan Kudin Fanshon Wasu 'Yan sanda Da Suka Yi Ritaya A Najeriya, Satumba, 30, 2024


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon, zai yi nazari ne kan takaddamar kudaden fanshon din wasu 'yan sandan Najeriya da suka yi ritaya a Najeriya.

Saurari cikakken shirin tare da Sarfilu Hashim Gumel:

CIKI DA GASKIYA: Korafi Kan Kudin Fanshon Wasu 'Yan sanda Da Suka Yi Ritaya A Najeriya, Satumba 30, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:46 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG