Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wata Mai Fama Da Cutar Sikila A Uganda Ta Bayyana Yadda Take Rayuwa Da Cutar


Wata Mai Fama Da Cutar Sikila A Uganda Ta Bayyana Yadda Take Rayuwa Da Cutar
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:28 0:00

Cutar sikila wata cutar jini ce da ake gadon ta, wadda ke shafar kwayoyin halittar jini. Wannan na faruwa ne sakamakon rashin daidaiton jinsin kwayoyin halittar jini wanda kuma kan iya haifar da karancin jini, tsananin ciwo, kamuwa da cutuka da ma lalacewar wata kwayar halitta ta jiki.

XS
SM
MD
LG