Har Yanzu Mata Na Fama Da Koma Baya A Fanonnin Rayuwa Daban Daban - Matan Najeriya
A yayın da ake bukin Ranar Mata ta Duniya a yau Juma’a 8 ga watan Maris na shekarar 2024, wanda aka yiwa taken Zuba jari ga mata: Habaka ci gaba, dubban mata na jan hankali a kan yiyuwar jefa Mata miliyan 340 a duniya cikin tsananin talauci idan ba’a dauki matakan da suka dace cikin gaggawa ba.
Zangon shirye-shirye
-
Janairu 20, 2025
Fatan ‘Yan Najeriya Kan Komawar Shugaba Trump Zuwa Fadar White House
-
Janairu 20, 2025
Tasirin Shugabancin Trump Kan Dangantakar Amurka da Kamaru
-
Janairu 20, 2025
Sharhi Kan Komawar Shugaba Trump Zuwa Fadar White House
-
Janairu 20, 2025
Ra’ayoyin ‘Yan Najeriya Kan Sabon Shugaban Amurka Donald Trump