No media source currently available
A karshen wani taron gaggawa da kungiyar ta yi a Abuja, shugaban hukumar ta ECOWAS Omar Alieu Touray, ya yi karin bayani a game da takunkuman da aka dagewa Nijar din.