No media source currently available
Rahotanni daga shiyyar arewa maso yammacin Najeriya na nuni da cewa, zanga zangar lumana da kungiyar kwadagon kasar ta gudanar a yau ba tayi armashi ba, musamman a jihohin Kano da Jigawa Katsina, Kebbi da kuma Zamfara.