LAFIYARMU: Kafewar Jinin Al’ada Na Mata, Daukewar Sha’awa Da Kuma Daukewar Kwayoyin Haihuwa A Maza
Ana danganta kafewar jinin haila wato menopause da yawan jin zafi, gumi, yawan fushi da kuma sauyin lokacin saukar jinin al’ada. Andropause anayi ne da ake masa la’abi da “menopause din maza” wanda kehaifar da gagarumin sauyi a yanayin daidaituwar sinadarin hormones da kuma lafiyar jikin maza.
Zangon shirye-shirye
-
Disamba 17, 2024
🩺 LAFIYARMU: Abubuwan da Ka Iya Janyo Matsalar Rashin Karfin Gaba