No media source currently available
Rundunar sojin Najeriya da ke yaki da ‘yan tada kayar baya a Jihar Borno ta shirya wani taro na tattaunawa da ‘yan jarida kan yadda za su bayar da gudunmuwa wajen ganin an gudanar da zabe cikin lumana.