No media source currently available
Yadda hukumar Zabe ta INEC ta gudanar da Zaben gwaji a wasu Jihojin Najeriya kamar Jihar Knao don gane tafiyar ayyuka kafin ranar babban Zaben da kuma daukan matakan wasu matasaloli.