No media source currently available
‘Yan siyasa da jam’iyyun siyasa a Najeriya sukan yi amfani da halin matsi da talakawa ke ciki, inda suke jan ra’ayinsu da kudi domin siyan kuri’unsu a lokacin zabe. Wannan dai babbar matsala ce wacce a lokuta da dama ake dora alhaki a kanta.