Biyo bayan zaben maye gurbin dan majalisar wakilan tarayya dake wakiltar mazabar jos ta arewa da Bassa a jihar Filato da ya gudana a ranar Asabar, dan takarar jam’iyyar PRP Muhammad Adam Alkali wanda jam’iyyarsa ta zo ta biyu da kuri’u dubu 37,757 ya bayyana rashin gamsuwarda da sakamokon zaben, bisa dalilan rashin kawo sakamokon akan lokaci baya ga bayyana jam’iyyar PDP a matsayin wadda ke kan gaba.
Zamu kalubanci sakamokon zaben da ya gudana a yakin Jos ta Arewa-- Dan takarar jam'iyyar PRP Muhammad Adam Alkali
Biyo bayan zaben maye gurbin dan majalisar wakilan tarayya dake wakiltar mazabar jos ta arewa da Bassa a jihar Filato da ya gudana a ranar Asabar, dan takarar jam’iyyar PRP Muhammad Adam Alkali wanda jam’iyyarsa ta zo ta biyu da kuri’u dubu 37,757 ya bayyana rashin gamsuwarda da sakamokon zaben.
Zangon shirye-shirye
-
Disamba 31, 2024
Waiwaye Kan Labarai Da Suka Daukar Hankali A 2024
-
Disamba 20, 2024
Ana Ci Gaba Da Fama Da Karancin Takardan Naira A Najeriya
-
Disamba 20, 2024
Hira Da Audu Bulama Bukarti A Birnin Landan Na Kasar Birtaniya
-
Disamba 07, 2024
Yadda Aka Kirga A WaninRumfar Zabe A Greater Accra
-
Disamba 07, 2024
An Fara Kirga Kuri'un Zaben Ghana