Rundunar tsaro ta Operation Hadin Kai a jihar Borno a Najeriya ta kafa wasu kotunan soji da nufin inganta ayyukan dakaru musanman masu yaki da mayakan kungiyar Boko Haram.