A Ivory Coast kuwa: Masu goyon bayan tsohon shugaban kasar Lauren Gbagbo, wanda ke zaune a kasashen Turai, bayan shari’ar shi da kotun manya laifi ta duniya, sun ce zasu yankan mushi katin tsayawa takara a zaben watan Oktoba.
VOA60 AFIRKA: A Ivory Coast masu goyon bayan tsohon shugaban kasar Lauren Gbagbo, wanda ke zaune a kasashen Turai
Facebook Forum