Shugaban jam'iyyar Lumana kuma madugun 'yan adawa a Nijar Hama Amadou ya samu dawowa gida bayan shekaru biyar yana gudun hijira a kasashen waje.
Ana iya cewa, dawowar ta shi nasaba da rasuwar mahaifiyarsa a cikin wata Oktaba da ya gabata.
Issoufou Issaka yayi karin bayani.
Facebook Forum