Dubun dubatar magoya bayan kungiyar Washington Nationals sun shaidi bikin murnar nasarar da kungiyar tayi a gasar World Series ta bana, Karon farko da ta lashe gasar a tarihi.
Hotunan Murnar 'Yan Kungiyar Washington Nationals A Gasar World Series Ta Shekarar 2019 A Birnin Washington DC

9
Rikakun magoya bayan kungiyar Washington Nationals dake kan hanyar Constitution Avenue ya zuwa Pennsylvania Avenue.