Ranar wasan Halloween wani biki ne na musamman da ake yi a kasashen duniya da dama a ranar 31 ga watan oktoba na kwace shekara, rana ce kuma ta jajibirin wani bukin mabiya addinin krista na yammacin turai.
Dala Amurka Biliyan 8.8 Aka Kashe A Bikin Halloween Na Wannan Shekarar A Amurka

5
Ranar wasan Halloween, Gaithersburg, Maryland Ranar 31 Oktoba 2019.

6
Hadiza Kyari wakiliyar muryar Amurka da wasu 'yan mata a ranar wasan Halloween, Gaithersburg, Maryland Ranar 31 Oktoba 2019.

7
Shirin Krystin Roy a Ranar wasan Halloween, Gaithersburg, Maryland Ranar 31 Oktoba 2019.

8
Ranar wasan Halloween, Gaithersburg, Maryland Ranar 31 Oktoba 2019.
Facebook Forum