Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kotun Daukaka Kara Ta Dage Sauraron Shari'ar Madugun 'Yan Adawar Nijar Hama Amadou


Kotun Daukaka Kara Ta Dage Sauraron Shari'ar Madugun 'Yan Adawar Nijar Hama Amadou
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:19 0:00

Kotun Daukaka Kara ta birnin Yamai ta dage zaman sauraren shara'a kan al'amarin nan na sayen Jarirrai da madugun 'yan adawar sai zuwa ranar 13 ga watan gobe na Maris, bayan da lauyoyin dake kare wadanda ake zargin suka nemi da haka Ali Kadri na daya cikin Lauyoyin dake kare Hama Amadou

XS
SM
MD
LG