Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Za'a Kaddamar Da Wasu Sababbin Wasannin Bidiyo Game!


Sababbin Wasannin Bidiyo Game!
Sababbin Wasannin Bidiyo Game!

A nan da ‘yan kwanaki kadan ne, za’a kaddamarda wasu sabbabin wasannin “Video Games” wadanda ake sa ran mutane da dama baza su samu damar buga, wadannan wasannin ba, saboda yawan su da sarkakiya da suke dauke da su.

Da tunani hakan yasa mukayi nazari, akan wasu kadan daga cikin wannanin masu kayatarwa, da za’a fitar nan bada dadewa ba, ashirin 20, daga cikin su zasu zo dauke da wata sabuwar manhaja.

Forza Horizon 3, Mafia 3, Gears of War 4, WWE 2K17, PlayStation VR (and a ton of games, Battlefield 1, Civilization VI, The Elder Scrolls V: Skyrim, Titanfall 2, Call of Duty: Infinite Warfare, Dishonored 2, Assassin's Creed: Ezio Collection, Watch Dogs 2, Pokémon Sun & Moon, Final Fantasy XV, Gravity Rush 2, Super Mario Maker for Nintendo 3DS, Dead Rising 4, The Last Guardian, Super Mario Run.

Wasu kadan daga cikin jerin wasannin bidiyo game, kenan da akesa rana za’a fitar dasu nan bada jimawa ba, mafi akasarin su an kayatar da su da wasu tsare-tsaren zamani, da duk ma’abuci wasan bidiyo game, zai so ya buga wasan kamin a bashi labari.

  • 16x9 Image

    Yusuf Harande

    Yusuf Aliyu Harande, dan jarida da ke aiki da Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA). Yana da kwarewa a fannoni da dama, da suka hada da shafukan yanar gizo, talabijin, bincike, rubutu da hotuna. Dan asalin kauyen Hiliya ne daga karamar Hukumar Tambuwar a jihar Sakkwato.

XS
SM
MD
LG