Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Barack Obama Ya Dawo FadarWhite House


Ziyarar ta kai shi kasashen Cuba da Argentina

Shugaba Barack Obama na Amurka ya dawo fadar White bayan rangadi da ya kai ksashen da suke yankin Latun Amurka, da suka hada da Argentina, da ziyarar d kai Cuba, wacce ake gani ta tarihi ce, inda har ya gana da shugaba Raul Castro na Cuba.
Shugaba Obama d a uwargidansa, da 'yayansu biyu, da kuma srukansa sun baro tashar jirgin sama na kasa da kasa dake Buenos Aires ya sauka tashar jirgin sama na sojin sam an Amurka dake bayan garin Washington DC a sanyin safiyar yau Jumma'a. Sun dawo fadar shugaban na Amurka donin su fara shirye shiryen bukukuwan Easter.

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG