ZABEN2015: Hira da Tsohon Shugaban Najeriya Ibrahim Babangida, Fabrairu 10, 2015, Babi na 1
Tsohon Shugaban Najeriya, Ibrahim Babangida yana tattaunawa da wakilin Muryar Amurka Ibrahim Ahmed akan dalilan da suka sa Majalisar Koli ta Kasa taki amincewa da jinkirta zabe. Babangida ya kuma tattauna barazanar dake zuwa daga bangarorin siyasa biyu dangane da makonni shida na jinkirta zabe.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Disamba 20, 2024
Ana Ci Gaba Da Fama Da Karancin Takardan Naira A Najeriya
-
Disamba 20, 2024
Hira Da Audu Bulama Bukarti A Birnin Landan Na Kasar Birtaniya
-
Disamba 07, 2024
Yadda Aka Kirga A WaninRumfar Zabe A Greater Accra
-
Disamba 07, 2024
An Fara Kirga Kuri'un Zaben Ghana