A kalla mutane 21 suka mutu inji ‘yan sanda kari akan wadanda suka faru a wannan shekaran sanadiyar fashewar abunda ake zata bom ne a wajen kasuwanci mai cunkoson jama’a, a birnin taraiyan Najeriya Abuja ranar Laraba.
Fashewar Bom a Banex Plaza a Abuja 26, ga Yuni 2014

5
Sojojin na sintiri a inda Bom ya fashe a Abuja 25 ga Yuni 2014.

6
Sojojin na sintiri a inda Bom ya fashe a Abuja 25, ga Yuni 2014.

7
‘Yan kwana-kwana a wurin da bom ya fashe a Abuja 25, ga Yuni 2014.

8
‘Yan sanda a wurin da bom ya fashe a Abuja 25,ga Yuni 2014.