BIDIYO: Kungiyar 'yan bindigan al-Shabab ta dauki alhakin kaiwa jerin gwanon motocin Majalisar Dinkin Duniya hari, wanda yayi sanadiyar rayuka a kalla 6.
Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran yau a minti daya a shafinmu na www.voahausa.com