'Yan Tawaye Sun Kwace Muhimmin Gari A Kasar Mali
‘Yan tawayen sun kutsa cikin garin Kidal a yau jumma’a, kwana guda a bayan da suka kaddamar da farmaki kan wannan gari dake cikin lungu, wanda kuma shi ne babban birnin yankin Kidal a kasar ta Mali.