Ana kokarin hana lauyoyin Al-Mustapha daukaka kara?
Makoni uku ke nan da yankewa Al Mustapha hukuncin kisa, amma har yanzu lauyoyinsa basu samu dama daukaka kara ba.