Dandalin Hotunan Mako-Mako: 10 - 16 Disamba 2011
Wannan dandali ne dake nuna hotunan rayuwar yau da kullum ta mutane daga sassan duniya daban-daban. Sashen Hausa na Muryar Amurka yana baje muku su tareda fatar zaku kashe kwarkwatan ido da ganin canje canjen dake faruwa a ko wani mako a duniya.