Zaratan ‘yan matan dake wakiltar Najeriya a wassanin Olympics da ake a Koriya ta Kudu na dada samun farin jini a idon duniya.
Wani matashi Ba'amurke da ya shiga gasar Olympic karon farko ya sami zinari
'Yan Najeriya kuma 'yan Afirka na farko da za su kara a wasan tseren kankara a Pyeongchang.