Lokutan Shirye-Shiryenmu
16:00 - 16:30
Shirin Rana 1500 UTC (30:00)
Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ta duniya, musamman ma dai muhimman abubuwan da suka faru, ko suke faruwa a kusa da ku a wannan rana.
21:30 - 22:00
Kallabi 2030 UTC (30:00)
Kallabi wani sabon shiri ne kacokan kan mata, daga mata, a bakin mata, wanda Sashen Hausa na Muryar Amurka ya kirkiro don maida hankali ga baki daya akan harakokin mata, musamman a kasashenmu na Afrika. Shirin na duba rawar mata da kalubalensu ne a fannoni daban-daban na rayuwa.