Usman Ahmad
Usman Ahmad haifaffen unguwar Kabara ne a cikin birnin Kano, sannan ya girma a jihar Kaduna. Ya gama makarantar Firamare a Gawuna Primary School, ya kuma gama Sakandare a Sardauna Memorial College. Ya yi karama da babbar Difiloma ta kasa a Kwalejin Kimiyya Da Fasaha ta Kaduna Polytechnic. Ya fara koyon aikin radiyo ne daga gidan radiyon Jihar Kaduna (KSMC), sannan ya yi aiki da Mujallar FIM da ke bada labaran harkar Finafinan Hausa. Daga nan ya koma yana wallafa tasa mai suna Mujallar Sho, kafin daga bisani ya sami aiki da BBC World Service Trust a Nigeria inda ya gabatar da wani shirin matasa mai suna Ya Take Ne? Gidan radiyo da talbijin na Liberty da ke Kaduna ne wajen da yayi aiki na baya-baya da yake gabatar da shirin labarai da rahotanni na ‘Wakilan Liberty’, kafin zuwansa Sashen Hausa na Muryar Amurka da ke nan birnin Washington D.C. Yanzu haka yana gabatar da shirye-shiryen da suka hada da shirin matasa na ‘Yau Da Gobe’, ‘Nakasa Ba Kasawa Ba’ da kuma wannan shirin naku mai farin jinni na ‘A Bari Ya Huce’.
Produced by Usman Ahmad
-
Satumba 22, 2018
Ga Shirin A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 22, Satumba 2018
-
Satumba 15, 2018
A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 15, Satumba 2018
-
Satumba 08, 2018
A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 8, Satumba 2018
-
Agusta 25, 2018
A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 25, Agusta 2018
-
Agusta 18, 2018
A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 18, Agusta 2018
-
Agusta 11, 2018
A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 11, Agusta 2018
-
Agusta 04, 2018
A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 4, Agusta 2018
-
Yuli 28, 2018
A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 28, Yuli 2018
-
Yuli 21, 2018
A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 21, Yuli 2018
-
Yuli 14, 2018
A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 14, Yuli 2018
-
Yuli 07, 2018
A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 7, Yuli 7, 2018
-
Yuni 23, 2018
A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 23, Yuni 2018