Wasu masu zanga-zangar sun yi ta daga tutar kasar Rasha, lamari da rundunar sojin Najeriya ta bayyana a matsayin laifin cin amanar kasa; Rashi gamsuwa da jawabin shugaba Tinubu; Gwamnatocin jihohi kuma sun kafa dokar hana fita, da wasu rahotanni
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima ya ce shugaba Tinubu yana kaunar Arewa da al'ummarta kuma dalili kenan da yasa ya bada kashi 62 cikin 100 na majalisar zartarwar sa ga 'yan arewa. Abin da ya rage shine Arewa ta hada kai domin samun ayyukan ci gaba daga wannan gwamnati.
Domin Kari