Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Produced by Grace Alheri Abdu
-
Satumba 10, 2021
A BARI YA HUCE: Labarin Danfulani Da Danborno-Satumba, 09, 2021
-
Agusta 21, 2021
A BARI YA HUCE: Labarin Sarki Da Dogari -Agusta, 21, 2021