Shekaru 14 bayan al’ummar Libya sun kawar da bambance-bambancen dake tsakaninsu, da yin aiki tare wajen hambarar da ‘dan mulkin kama karya Gaddafi, har yanzu ba’a cika alkawarin da aka dauka na mafarkin samar da wayayyiyar kasar Libya mai bin tsarin dimokiradiya da walwalar ariziki ba,” a cewar MDD