ZAUREN VOA: Yadda Mata Ke Tallafawa Juna A Kamaru, Kashi Na Biyu, 16 Afrilu, 2023

Medina Dauda

A wannan zango, an ba da shawarar a bi dokokin Allah idan ana so a yi nasara a dukannin  fannonin zamantakewa.

Wannan shi ne shiri na karshe a tattaunawa da wakilin Sashen Hausa na Muryar Amurka, Mohammed Auwal Garba ya yi daga kasar Kamaru inda ya hado mata da maza da matasa suka yi mukabala akan matsalolin da mata ke fuskanta musamman in sun rasa mazajensu na aure.

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA Yadda Mata Ke Tallafawa Juna A Kamaru Kashi Na Biyu.mp3