ZAUREN VOA: Yadda Al'ummar Najeriya Ke Neman Gwamnati Ta Dau Matakin Warware Matsalolin Tsadar Rayuwa - Agusta 27, 2023

Medina Dauda

Mahalarta zauren sun kai gabar da suke kira ga mahukuntan kasar da su hanzarta daukar mataki kan matsalar tsadar rayuwa da yadda yake shafar hauhawar farashin kayan abinci a kasuwanni. A shirin na wannan makon, sun fara neman Gwamnati ta shigo da hanyoyin warware matsalolin.

A yi saurao lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA