ZAUREN VOA: Tattaunawa Kan Yadda Najeriya Take Karbo Bashi, Kashi Na Shida, Janairu 25, 2025

Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan makon, zai kawo muku ci gaba da tattaunawa kan yadda Najeriya ke karbo bashi, inda Ambasada Yasmin Aisha Zakari ta yi fashin baki kan abin da cin bashi ya ke nufi ga manyan Hukumomin Majalisar Dinkin Duniya da kuma Bankin Duniya, idan ya shafi kasashen Afirka.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAURAN VOA: Tattaunawa Kan Yadda Najeriya Take Karbo Bashi '9'58".mp3